Hattara da Asibitin Taɓaɓɓu

100

Matasa masoyan juna, Bobby da Karen suna tafiya cikin hasken farin wata a bayan Asibitin Taɓaɓɓu Masu Haukar Fara’a.

Teenage lovers Karen and Bobby stroll in the moonlight outside the Euphoric State Lunatic Asylum.

101

A cikin hasken farin wata, Bobby da Karen suka fita daga cikin motar Bobby ƙirar Caburolet, Chavelle SS, a nan gefen asibitin taɓaɓɓun da ya kasance mai ban tsoro.

Teenage sweethearts Bobby and Karen arrive at night at the abandoned Euphoric State Lunatic Asylum

102

Wata ya hasko daga bayan rufin tsohon asibitin taɓaɓɓun da aka fita sha’aninsa wanda ke da yanayi mai ban tsoro.

The Euphoric State Lunatic Asylum, in all its abandoned, moonlit glory.

103

Bobby da Karen suka shiga wurin da aka hana su shiga.

No Trespassing signs are meaningless to teenagers on an assignation.

104

Ya kai adadin taɓaɓɓu nawa suka wuce ta wannan ƙofar shiga!

How many miserable souls must have passed through this entrance hall!

105

An yi lokacin da wannan asibitin taɓaɓɓu ya kasance ƙayataccen ginin gwamnati, amma yanzu ya fara zama kango.

These old breezeways must have been impressive in earlier days.

106

Bobby ya tanadi tsare-tsaren sha’awarsa dangane da Karen, amma me ya kawo wannan sauti?

Bobby has romantic intentions in mind, but Karen hears something...

107

A can cikin asibitin taɓaɓɓun!

Karen is sucked up into a pneumatic tube, while Bobby is captured by a mechanical man.

108

An ɗuko Karen, an ajiye ta, sannan na’ura mai kama abubuwa ta ɗauke ta.

Karen is transported through the tubes, then seized by a robot.

109

Na’ororin masu kama abu suka fara tuɓe kayan Karen.buwa

Karen's dress is torn off by robot hands.

110

Na’urorin masu ban tsoro sun kammala aikinsu.

Her remaining clothes, and even her little gold cross, are taken away from Karen.

111

Karen da tuni ta jigata, an mata wanka da ruwan zafi da sabulu.

Stripped naked (though we do not see her as such), Karen is forcibly robot-washed.

112

Wani nau’in soso.

Is the robot washing a source or agony, or pleasure, to Karen?

113

A wasu lokuta yana ɗauke da mabusar gashi da ke da kamannin baƙi da kuma ban tsoro.

Having been washed, Karen is now dried.

114

An janye Karen sannan aka sake tafiya da ita.

Having been dried, Karen is tumbled back into the pneumatic tubes.

115

A ɓangare guda kuwa, saƙagon nan Zhelezor ya nuna wa Bobby abin da Dakta Vragov ke aikatawa..

Bobby finds himself dragged by robot into the laboratory of the sinister Dr. Vragov.

116

An garƙame Karen a cikin bututu da ana iya hango abin da ke ciki, ta kasance tsirara cikin kunya.

Poor Karen is now a shivering, naked tube girl, protecting what little modesty she has left as best she can.

117

Bobby ya yi yunƙurin nuna tausayawa a karon farko, amma sai ga farin haske ma kashe idanu.

A touch that is not, and then a blinding white flash of radiation.

118

An mayar da tsokar Karen wani abu mai kama da koren ganye mai shara-shara, wanda ya ba da damar ana kallon ƙasusuwanta. Tsoka ruwan bula.

Poor Karen's flesh has been turned to green jelly, but at least she still has her bones.

119

Karen ta koma koren siffa mai santsi da ana iya kallon cikinta. Tsoka ja.

Oops. Now Karen is just girl-shaped green goo without any bones.

120

Abin da ya firgita Boddy, sai aka mayar da Karen koren ruwa, nan take aka zuƙe ta.

Now Karen is just a green gooey puddle, swiftly sucked back up in the pneumatics, much to Bobby's dismay.

121

Bobby ya zari abin bugu ya bi Dakta Vragov da gudu.

Enraged Bobby resolves to put an end to Dr. Vragov and his mad science.

122

“Ɗan samari, shin ka ga wannan bututu? Duk yadda budurwarka ta kasance da siffarta da ɗabi’unta da tunaninta, duk an adana su a cikin nan.””

Everything your cute girlfriend was, her memories, her personality, her form, are now contained in this test-tube of liquid.

123

“Haƙiƙa zan iya dawo da ita. Ko kuma kawai zan iya zubar da ita a wannan makwararar ruwa. Me kake tunanin ya kama in yi?”

I could either attempt to reconstitute your girlfriend, or I could just pour her down the sink. Which do you think would be better?

124

Bobby ya zauna a cikin motarsa ƙirar Chevelle a kan hanya cikin birni, ya yi kusa ya aika laifi a yunƙurinsa na dawo da budurwarsa.

Possibly blackmailed by Dr. Vragov, Bobby sets off to do crimes.

200

Duhu ya mamaye ko’ina. Hattara da Asibitin Taɓaɓɓu, Ɓangare na II

Deep-blue promo page for Beware the Asylum, Part II, showing hapless Bobby and his mad-science nemisis Dr. Vragov.

201

Bobby ya nufi shagon sayar da magungunan gargajiya na ‘yan Chana dauke da riƙe da bindiga a hannunsa./p>

Bobby sets off for an armed robbery of an herbal medicine store in a Chinatown somewhere.

202

Bobby ya tunkari magorin da matarsa da wasu kostomomi da suke a firgice.

Bobby confronts the herbalist and his wife, along with two innocent customers.

203

““Ina son wannan sassaƙe.” “Ba ni da masaniya…” BAM! “Ka ji shi yanzu?””

Bobby presents a written demand for a certain rare Chinese herb, which he backs up with a shotgun blastBobby presents a written demand for a certain rare Chinese herb, which he backs up with a shotgun blast

204

Da magorin ya ga wannan tashin hankali, sai ya ba da shi.

All in the herbalist's shop are terrified. The herbalist surrenders a red box to Bobby.

205

Bobby ya dakata domin karɓarsa, amma maƙwabtan garin Chana ɗin suna da matakan tsaro nasu na kansu.

Bobby makes a break for it. Meanwhile the Herbalist caalls up Lam and Chow, two Chinatown enforcers to set things right.

206

Lam da Chow suka bi bayan Bobby da gudu a kan babur, sannan Lam ba ya shayin artabu da bindiga.

Bobby thinks he's getting away, until Chow opens fire on him with a pistol.

207

Bobby ya tsallake rijiya da baya sannan glashi ya warwatsu yayin da bulet ɗin Lam mai girman .45 ya yi kusan samun sa.

Chow's bullets smack into the back of Bobby's Chevelle, barely missing Bobby.

208

Lura da waccar motar zubar da shara! Bobby ya kauce mata cikin hanzari.

On a narrow Chinatown street, Bobby and a sanitation truck swerve at the last minute to avoid hitting one another.

209

Lam da Chow ba su samu sa’ar motar ba. Allah ya jiƙan abin da ya saura daga gare su.

The motorcycle driven by Law plows headfirst into the garbage truck. Bobby turns to look in shock.

210

Motar Bobby Chevelle ta yi karo da shagon sayar da jaridu.

Bobby crashes his Chevelle into an urban newsstand.

211

Kundatattun ayyukan jarida na 1975 suka warwatse a ƙasa yayin da Bobby ya nufi hanyar masu tafiya da ƙafa a guje domin tsere wa ‘yansanda da suka tunkaro shi.

Scattered numbers of Time and Playboy put the scene in September 1975. Bobby pulls himself to his feet and runs into the subway hoping to escape approaching police.

212

Kundatattun ayyukan jarida na 1975 suka warwatse a ƙasa yayin da Bobby ya nufi hanyar masu tafiya da ƙafa a guje domin tsere wa ‘yansanda da suka tunkaro shi.

As the cops persue him, Bobby vaults over the turnstyles into the subway.

213

Bobby ya kauce wa turke yayin da ‘yansanda ke biye da shi a guje.

Bobby staggers down the subway platform as a train approaches and the cops are in distant pursuit.

214

Bobby ya yi tangal-tangal yayin da ya tunkari jirgi da ke tahowa a gefen hanya.

Bobby just makes it onto a departing train between closing doors, leaving purusing cops behind.

215

Akwatin da ya karɓo daga wurin magorin – akwatin mai muhimmanci – har yanzu Bobby yana tare da shi.

Exhausted, Bobby sits on the train, checking carefully to make sure he is still in possession of the precious red box.

216

A wancan lokaci hanyar gefen ta kasance wurin da babu jama’a, sannan wasu mutane na daban suka riƙa duban Bobby cike da alamun tambaya.

A cast of curious and sinister characters aboard the subway look back at Bobby.

217

Motarsa Chevelle ta lalace, dole Bobby ya nemi wani kwantirakto ya taimaka ya rage masa hanya zuwa asibitin taɓaɓɓun.

Bobby hitches a ride back to the Euphoric State Asylum for the Insane with a Luigi's Heating and Cooling employee.

218

Ga nan abin musayar da aka buƙata: akwatin mai muhimmanci domin bututun awon sinadarin wanda shi ma ke da muhimmanci.

Bobby confronts Dr. Vragov in an exchange -- the red box for the reconstitution of his girlfriend Karen, currently imprisoned in liquid form.

219

Amma sai Dakta Vragov ya yaudari Bobby. Allah sarki Bobby.

Dr. Vragov double-crosses Bobby, dropping him through a trapdoor in the asylum floor thus disposing of him.

220

Dakta Vragov ya sanya abin da ke cikin akwaitin a cikin wani abu, wanda ya bi ta wani bututu zuwa cikin wani abu da ake iya sarrafa shi daga nesa ta hanyar amfani da rimot B-29.

Dr. Vragov refines the box contents into a red liquid, which is then piped into a radio-controlled B-29 bomber model.

221

Jirgin Dakta Vragov ya tashi ya bi ta saman Pleasant Valley High School.

Vragov pilots his B-29 radio-controlled drone over all-American Pleasant Valley High School.

222

Jirgin ya barbaɗa wani sinadari kan ɗaliban da ba su ji ba, ba su gani ba, kuma ba su tsammanta ba.

Dr. Vragov's RC aircraft sprays a mysterious red mist over Pleasant Valley High.

223

Ana tsakiyar darasin Ingilishi mai gundura, Brenda ta tsinkayi wani abu…mai daɗi.

In the middle of a boring high school class, hot glasses girl Brenda suddenly detects something...alluring.

224

A ɓangaren karatun fisika, hankalin Nancy ya ɗauku zuwa kan wani abu…mai jan hankali. Hattara da ƙwalluwar, Nancy!

In physical education class, Nancy is suddently distracted by something. Watch out for that ball, Nancy!

225

Shugaba Famela ta yaudaru da wani abu da ke cikin iska…mai matuƙar ɗukar hankali wanda ya sa ta ajiye lattattafanta.

Walking down the hall with her cheerleader friends, Pamela is so struck by something that she suddenly drops her schoolbooks.

226

La’akari da abin da Sandra ta tsinkaya yanzu, abincin rana na makaranta bai kasance mai wani…jan hankaliba.

In the cafeteria. something is powerful enough to distract Pamela from school lunch.

300

Wani abin mamaki kuma jinsin mace na samuwa a cikin bututun. Hattara da Asibitin Taɓaɓɓu, Ɓangare na III

301

Brenda na tare da kekuna kaɗai inda a sararin samaniya ke nuna alamun wani mummunan abu zai faru a asibitin taɓaɓɓu.

Brenda rides her bicycle alone at dusk out to the scary asylum.

302

Billy da Nancy suka nufi asibitin taɓaɓɓun a cikin motar Billy.

Billy and Nancy ride in Billy's van out to the asylum.  Billy thinks that fun times are coming.

303

Mike da Famela suka nufi asibitin taɓaɓɓun a kan babur. Babur mai kyau, Mile! Sandra da Charlie sun yi kyau a cikin motar Charlie, ƙirar Doge Charger 1972.

Pamela and Mike arrive at the asylum on a motorcycle, while Sandra and Charlie take Charlie's 1972 Dodge Charger.

304

A can cikin wani lungu, an tsare Billy da layukan hasken lantarki mai kisa, yayin da Nancy kuma aka sanya ta cikin masakan da ke cikin asibitin taɓaɓɓun.

Billy gets death-rayed and Nancy sucked away in one of the asylum's seclusions corridors.

305

Zhelozor ya damƙe Mike, yayin da Famela ke fafutukan kuɓucewa don kar a zoma ta ciki.

Mike is grabbed by Zheleznor the giant robot while Pamela fights not to be sucked up  into the bowels of the asylum.

306

“”Me ya sa wannan ɗaki ya kasance a tsaftace?” Famila ta yi tunanin a zuciyarta, ba ta lura da cewa an matse saurayinta Charlie a bayanta ba.

Pamela wonders at the cleanness of the washing chamber, not noticing that Mike is being throttled by a mechanical tentacle.

307

Injunan suka cafke sannan suka fara tuɓe wa Sandra kaya.

Sandra tries to help Charlie, but is caught and stripped by the mechanical grabbers.

308

Zhelezor na biye da Brenda a guje da jajayen idanuwansa a cikin lungun asibitin taɓaɓɓun.

Desperate Brenda runs from Zheleznor the robot.

309

Brenda ta yi tunanin ta tsira yayin da ta ga wata ƙofa inda saƙago Zhelezor ba zai iya bi ta ciki ba, amma wannan wane haske ne?

Having gone through a doorway too narrow for Zhelezor, Brenda has saved herself...for a few seconds.

310

Brenda, wannan haske ne mai haska wurin da kike. Kina kan dandamali ne, sannan yanzu aikinki zai fara.

You are on stage, Brenda, and you big moment has come.

311

Injunan kama abubuwa suka fara aiki kan ‘yammatan.

The grabbers go to work stripping the girls.

312

Nancy da Famela da Sandara duk an musu wanka da ƙarfi.

Nancy, Pamela, and Sandra all being forcibly washed.

313

Brenda tana tsaye, nan aka mata wanka cikin yanayi mai ban tausayi.

Brenda held as if crucified, and forcibly washed.

314

An sanya Famela cikin netwok na bututun cikin asibitin taɓaɓɓun.

Pamela sucked through the tube network.

315

Nancy da Famela da Sandara duk an juya halittunsu daga ‘yammata zuwa ruwa.

Poor Brenda, Nancy, Pamela, and Sandra, all reduced to so much green goo.

316

Al’ummar Pleasant Valley sun firgita sakamakon wannan salwanta na ‘ya’yanta, sannan ‘yansanda ba su da amsoshin bayarwa..

A community meeting.  Parents are angry about their disappearing children, and the police have no answers.

317

Dakta Vragov ya duƙufa kan aikin sarrafa koren ruwan ‘yammata zuwa wani farin mai da ke da ban mamaki.

Dr. Vragov processes the green goo into something like cold cream.

318

A wajen asibitin taɓaɓɓun kuwa, ɗansanda mai aiki da babur ya lura da wani abu da ba sababbe ba dangane da lasisin da ke jikin lambar wata mota da aka fita sha’aninta na tsawon lokaci.

A handsome motorcycle cop spots Billy's van outside the asylum and realizes something is very wrong.

319

‘Yansandan SWAT suka kai samame tare da far wa asibitin taɓaɓɓun.

Scramble the SWAT team!

320

Amma babu wani abin zargi a cikin asibitin taɓaɓɓun. Babu wani abin da aka samu wanda ya yi kama da ‘yallen da za a iya hasashen ya fito ne daga tufafin wata yarinya.

A SWAT team member finds the only trace remaining in the asylum of the missing girls.

321

A wani kulab na masu hannu da shuni a Landan, Dakta Vragov da wasu abokan harƙallarsa masu kuɗi sun kammala ciniki game da farin mai.

In a posh London gentlemen's club, Dr. Vragov strikes a deal with some shadowy businessmen.

322

A cikin wani ƙayataccen banɗakin wanka, wata mata mai matsakaicin shekaru ta shafa kaɗan daga cikin wannan farin mai.

In her elegant shower, a rich middle-aged lady reaches for some mysterious unguent labelled "Jeunesse."

323

Farin man ya dashe, sai ga matar mai matsakaicin shekaru ta kasance cikin ƙoyi-ƙoyin kumfa.

Our rich lady lathers up with "Jeunesse" and is swiftly coveed in a large mass of bubbles.

324

A wurin da da akwai mace mai matsakaicin shekaru, yanzu sai ga mata mai matuƙar kyau.

Our rich lady steps out of the shower among a few remaining bubbles, now youthful, beautiful, and radiant.

325

Dakta na karya kumallo cikin nishaɗi a wata safiya mai ban sha’awa a gaban wani ƙayataccen gida.

Dr. Vragov is served coffee by his butler at his gorgeous Tuscan villa.

326

Dakta Vragov na shan shayinsa na kofi sannan yana nishaɗantuwa daga kallon illahirin garin Florence da ke ƙasa daga wurin da yake.

Dr. Vragov's villa enjoys a glorious panoramic view of Florence.

327

Dakta Vragov ya ɗauko filas na koren ruwa, ya kai shi ɗakin bincikensa na ƙarƙashin ƙasa, sannan ya aiwatar da wasu ayyukan da suka shafi kemistiri.

Down in his basement laboratory, Dr. Vragov goes to work one more time on a tube of green fluid.

328

Dakta Vragov ya zuba ruwan da ya sarrafa a cikin wani bututu mai ban mamaki.

From a little flask into a big tube...

329

Da fari kumfa mai ƙoyi-ƙoyi ne ya fara bayyana a cikin bututun, sai kuma wani abu ya fara bayyana cikin siffar mace.

Something womanly is taking shape in Dr. Vragov's tube.

330

Yarinya mai siffar kyanwa da ke kama da Karen yayin da aka kalle ta, ta fito daga cikin bututun.

From Dr. Vragov's tube emerges...a catgirl version of Karen...Kitty-Karen.

331

Ya kira sabuwar kyanwarsa sannan ya ba ta madara. Haƙiƙa tana jin yunwa!

Dr. Vragov bells his new-born catgirl and gives her some milk to drink.

332

Ƙaramar ‘yarinya mai siffar kyanwa ‘yar gwaɗas.

Catgirl fanservice!

333

Yarinyar Dakta Vragov mai siffar kyanwa ta kwanta a kan cinyarsa. Kusan ina jin minsharinta.

Dr. Vragov relaxes in his villa with his purring catgirl.  A happy ending, if only for Dr. Vragov!

Wannan kundi na ƙunshe da Hattara da Asibitin Taɓaɓɓu, wanda ya kasance ƙagaggen labari da aka ɗora kan intanet. Wanda ya ƙirƙira kuma ya rubuta shi ne Iago Fautus (“Fautus,” marubuci). Wanda ya samar da zane-zanen da ke ciki kuma shi ne Suzarte (“Suzarte”). Har ila yau, kundin na ɗuke da bayanan zane-zanen waɗanda Faustus ya rubuta sannan aka fassara zuwa harsuna da dama.

Dukkanin zane-zane da bayanansu da ke cikin kundin an wallafa su a ƙarƙashin Lasisin ƙasa-da-ƙasa na Halarcin-Rabawa-Ba don Kasuwanci ba 4.0 wanda za a iya samun cikakken bayni a kansa a https://creativecommons.org/licenses/by-nc-sa/4.0/. Za ku iya kwafa tare da watsa wannan kundi, idan dai za ku nuna asalin masu aikin su ne Faustus da Suzarte, amma kada ku nemi kuɗi da wannan aiki, ko labarin, ko taurarin, ko kuma wasu abubuwa da suka faru a ciki. A koyaushe a riƙa tuna cewa, mawallafan suna da dama da iko a kan wannan lasisi.

Faustus shi ne mamallakin hotunan da zane-zanen da kuma fassararorin da ke ciki wanda kuma zai iya ba da damarmaki dangane da lasisin hakkin mallaka da yake da shi, yayin da ya so hakan. Za a iya tuntuɓar Faustus ta kafarsa ta intanet https://eroticmadscience.com, ko ta adireshin imel faustus@eroticmadscience.com da iago.faustus@gmail.com, ko magana kai tsaye ta wannan lambar +1-347-460-3299.

Suzarte na tafiyar da harkokin kafar intanet ta sana’a, wato https://suzarte1.portfoliobox.net/ sannan za a iya tuntuɓar sa ta wannan kafa.